Kirsimeti: "Mun Kasa Zuwa Ko Ina Saboda Tsadar Rayuwa"
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Kirsimeti: "Mun Kasa Zuwa Ko Ina Saboda Tsadar Rayuwa"
Dec 25, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Bikin kirsimetin wannan shekara ya zo a yanayi na matsin tattalin arziki, amma duk da haka wasu na gudanar da shagali yadda aka saba

Ranar 25 ga watan Disambar kowace shekara, mabiya addinin kirista a fadin duniya na gudanar da bikin tunawa da Almasihu, kamar dai yau litinin ta shekarar 2023.

Shirin Najeriya A Yau ya duba yadda mutane ke gudanar da bikin kirsimetinsu da yanayin matsin tattalin arziki da ake ciki.