Yadda Aka Sha Fama Da Matsin Tattalin Arziki A 2023
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Aka Sha Fama Da Matsin Tattalin Arziki A 2023
Dec 28, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Shekarar 2023 ta fara da yanayi na matsin tattalin arziki a lokacin da gwamnati take gab da karewa.

Ana sa ran ganin sauyi da zuwan sabuwar gwamnati a fannoni daban-daban da suka shafi tattalin arziki da tsadar rayuwa gami da hauhawar farashi. Shin a wane mizani za a auna tattalin arzikin Najeriya a shekarar 2023?

Shirin Najeriya a Yau ya yi waiwaye da nazarin halin da tattalin arzikin kasar ya kasance a 2023.