2024: Yadda Za Ku Tafiyar Da Sabuwar Shekara Salim-Alim
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
2024: Yadda Za Ku Tafiyar Da Sabuwar Shekara Salim-Alim
Jan 01, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Shekara sabuwa ba wuya ga mai yawancin rai. Kowacce shekara na zuwa da nata yanayin.

Jama'a na da kyakkyawan fata a wannan shekara ta 2024 miladiyya, duk da yake ana cikin yanayi na matsi. Amma ta yaya za ku gudanar da sabuwar shekarar ku salim-alim?

Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ya kamata ku saisaita al'amuran yau da kullum domin tafiya bisa tsari.