Hanyoyin Samun Kuɗi A 2024

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Hanyoyin Samun Kuɗi A 2024
Jan 02, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

Sabuwar shekara tana zuwa da sabbin fata daga al’umma musamman ta fannin tattalin arzikinsu.

Duba da yanayin matsin tattalin arziki, masu fashin baki na shawartar al’umma da su nemi wasu hanyoyin da za su rika samun kudaden shiga fiye da guda daya ko kuma kaucewa dogaro da albashi kaɗai.

Shirij Najeriya a Yau ya duba wasu dabaru da hanyoyin da za ku samu kudaden shiga fiye da daya a 2024.