Dabarun Cin Jarabawar 'JAMB' Cikin Sauki

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Dabarun Cin Jarabawar 'JAMB' Cikin Sauki
Jan 16, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

A duk lokacin da É—alibai ke shirin rubuta jarabawar share fagen shiga jami'a wato JAMB a kan karfafa musu gwiwa gameda dagewa da dabarun  da za su sa suyi nasara.

Yawanci akan ce ba a cika samun nasarar JAMB a tashin farko ba. To amma akwai wasu dabarun da ya kamata masu shirin jarabawar su bi cikin sauki.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazarin matakan da ya kamata masu shirin rubuta jarabawar su bi domin samun nasara.