A wannan hali da masu garkuwa da mutane ke matsa ƙaimi wurin ayyukan taaddanci da cin zarafin jama'a, shin ka san hanyoyin da ya kamata ka bi domin kaucewa hatsarin gamuwa da su?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko waɗansu hanyoyi na kaucewa hatsarin gamuwa dasu cikin sauƙi.