Halin Da 'Yan Adawa Ke Ciki A Kano Da Filato
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Halin Da 'Yan Adawa Ke Ciki A Kano Da Filato
Jan 23, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Jihohin Kano da Filato na hannun jam'iyyun adawa a matakin ƙasa. Tun bayan hukuncin kotun ƙoli ana ta hasashen ya makomarsu za ta kasance.

Akwai yiwuwar su iya saita alƙiblar gwamnati idan sun yi  adawa mai ma'ana, yayinda ake sa ran gwamnati ta tafi da kowa.

Shirin Najeriya a Yau ya duba halin da 'yan adawa ke ciki a waɗannan jihohi.