Hukumomi a Jihar Filato sun bayyana saka dokar ta baci sakamakon rikicin kabilanci da ya rikide ya koma na addini a karamara Hukumar Mangu amma mahara sun ci gaba da kai hare-hare.
Mene ne abin da ya sa har yanzu ba a daina kai hari a Mangu ba?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko halin da ake ciki. ku biyo mu sannu a hankali.