Abin Da Ya Kamata Ýan Najeriya Su Tambayi Gwamnatin Tinubu

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Abin Da Ya Kamata Ýan Najeriya Su Tambayi Gwamnatin Tinubu
Jan 26, 2024

Send us a text

Gwamanatin shugaba Bola Ahmed Tinubu na shan suka kan wasu tsare-tsare da ke takura tattalin arzikin Ýan Najeriya.

Baya ga korafe-korafe Ko mene ne abin da ya kamata ýan Najeriya su tambayi wannan gwamnatin ?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya biki jaki ya bigi taiki.