'Yan Najeriya na ci-gaba da fito da dabarun rayuwa a halin matsanancin haihuwar farashin da ya samo asali daga cire tallafin man fetur a kasar.
Ko kun san a kwai yankunan da Ar wacin Najeriya suka koma sufuri da jakuna a kudu kuma suka koma tafiyar kafa?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani dangane da yadda rayuwa ke cigaba da canzawa a kasar nan.