Da Gaske 'Yan Jarida A Najeriya Na Azuzuta Matsalar Tsaro?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Da Gaske 'Yan Jarida A Najeriya Na Azuzuta Matsalar Tsaro?
Feb 02, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

A lokuta da dama ýan siyasa da masu riƙe da madafun iko na bayyana ayyukan ýan jaridar ƙasar nan a matsayin wani yunkuri na azuzuta matsalar tsaron da ƙasar ke fama da shi, wani lokacin ma cewa su ke yi 'yan jaridar na firgita 'yaan wadansu ƙasashen da ke da niyyar saka hannun jari a Najeriya. 

Shin da gaske ne ayyukan 'yan Jarida na azuzuta matsalar tsaron Najeriya? 

Shirin Najeriya A Yau ya bigi jaki ya bigi taiki.