Yadda Talakawa Za Su Biya Karin Da Akan Yi Wa Masu Shigo Da Kaya

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Talakawa Za Su Biya Karin Da Akan Yi Wa Masu Shigo Da Kaya
Feb 05, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

Karin da Gwamnatin Najeriya ta yi wa masu karɓar dala domin shigo da kaya a jirgin Kago na ci gaba da shan fassara daga bakin masu ruwa da tsaki. 

Ko ka san hanyoyin da manyan 'yan kasuwa za su tatsi kuɗaɗensu daga jikin talakawan ƙasar nan? 

Shirin Najeriya A Yau ya dubi wannan batu da idon basira, ya ji ta bakin masu shigo da kaya ta wannan hanyar, ya kuma tattauna da masana.