Matsalolin Da Ke Damun Arewacin Najeriya
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Matsalolin Da Ke Damun Arewacin Najeriya
Feb 08, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Labarun da ke fitowa daga Arewacin Najeriya na nuna yadda yankin ya koma baya sakamakon ta'adancin Boko Haram, ýan bindiga masu satar mutane da karbar kudin fansa, ya janyo karuwar  rashin aikin yi da rashin karatu a tsakanin jamaár yankin.

Mene ne gaskiyar matsalar wannan yanki?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki daga Arewacin Najeriya, ya kuma bankado gaskiyar abin da ke damun yankin a halin da ake ciki.