Yadda Za Ku Mori Rayuwa Kafin Ku Wuce Shekara 30
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Za Ku Mori Rayuwa Kafin Ku Wuce Shekara 30
Mar 01, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

A lokacin da matashi ke cikin kuruciya a tsakankanin shekara 30, ana sa ran ya cimma wasu burika a rayuwarsa.

Toh amma a wannan yanayi da ake ciki, ta yaya matashi zai iya jin dadin rayuwarsa ta tafi kan tari kafin ya haura 30?
 
Shirin Najeriya a Yau na tafe da shawarwarin mafita ga wadanda su ka wuce shekaru 30 amma babu kwakkarar madafa.