‘Yawan Karanta Littafai Na Sa Mutum Ya Fita Daban'
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
‘Yawan Karanta Littafai Na Sa Mutum Ya Fita Daban'
Mar 11, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

A wannan zamanin ba kowa ke da juriyar karanta littafai ba ko da kuwa ta waya ne, amma na alakanta hakan da shigowar fasahohin zamani da kimiyya.

Masana na cewa yawaita karance-karance na taimakawa basirar dan adam musamman littafai na zahiri.

Shirin Najeriya a Yau ya duba alfanun karanta littafai da wallafe-wallafe da ake yi wajen habaka kwazo da fikirar dan adam