'Kalaman Buhari Na Yabon Gwamnatin Tinubu Ba Su Dace Ba'
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
'Kalaman Buhari Na Yabon Gwamnatin Tinubu Ba Su Dace Ba'
Mar 14, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Masu sharhi na ci gaba da tsokaci kan kalaman tsohon shugaba Buhari na jinjinawa gwamnatin Tinubu.

Wasu na ganin akwai fannoni da dama da gwamnati ta samu tangarda, irinsu tsaro, tattalin arziki da sauransu.

Shirin Najeriya a Yau ya yi fashin baki kan kalaman tsohon shugaban kasan.