Matakan Kauce Wa Kamuwa Da Ciwon Ƙoda

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Matakan Kauce Wa Kamuwa Da Ciwon Ƙoda
Mar 15, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

Ƙoda na daga cikin sassan jikin dan adam da ke da mahimmanci wajen rayuwa mai lafiya da kwanciyar hankali.

A haka kuma, wasu ke siyar da kodar tasu guda daya duk da yike masana kiwon lafiya na cewa ganganci ne yin hakan.

A shirin Najeriya a Yau mun duba yadda za ku gane alamomin cutar koda da hanyoyin magance ta.