Yadda Gwamnati Ta Kasa Miƙa Ɗaliban Kuriga Ga Iyayensu

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Gwamnati Ta Kasa Miƙa Ɗaliban Kuriga Ga Iyayensu
Mar 25, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

An shafe tsawon wunin jiya Lahadi ana  zaman jira da dakon isowar daliban Kuriga da gwamnatin jihar Kaduna tace ta ceto.

Saidai daga bisani, ba tare da wani cikakken bayani ba an umarci iyayen yaran su sake dawowa a yau Litinin domin amsar ‘ya’yan nasu.

Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa gwamnatin ta dauki wannan mataki ba tare da wani cikakken bayani ba.