Mutuwar Zuciya Ce Ta Jefa Matasa Harkar Kirifto
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Mutuwar Zuciya Ce Ta Jefa Matasa Harkar Kirifto
Apr 01, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Shin a ganinku me ya sa matasa 'yan soshiyal midiya suka dukufa a harkar nan ta kirifto musamman 'mining' ?

A yanzu haka da dama ne cikin matasan ke jiran ta fashe domin su kudance, sai dai akwai masu yi wa irin wadannan matasa kallon masu raunin zuciya.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da masu harkar mining da kuma masana kirifto kan abin da ya kamata ku sani kafin ku fara hakowa.