Matakan Kariya Daga Ɓata Gari A Lokacin Zuwa Tahajjud

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Matakan Kariya Daga Ɓata Gari A Lokacin Zuwa Tahajjud
Apr 02, 2024
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

Yanayin tsaro na jefa fargaba a zukatan wasu Musulmi da ke zuwa sallar dare ta Tahajjud.

Wasu ɓata gari kan yi amfani da wannan damar da mutane ke fita tsakar dare domin aikata musu abin da bai dace ba.

Shirin Najeriya a Yau ya duba wasu matakai na tsaro da za ku dauka domin kare kanku daga fadawa matsala.