Send us a text
Bangaren shari’a yana cikin ginshikai uku na mulkin dimokradiyya.A cikin shekara 25 da aka yi ana mulkin dimokradiyya ba tare da katsewa ba wannan bangare ya fuskanci kalubale da dama.Shirin Najeriya a Yau ya yi duba a kan wannan lamari.