Yadda Gurɓacewar Iska Ke Shafar Rayuwar ‘Yan Najeriya
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Gurɓacewar Iska Ke Shafar Rayuwar ‘Yan Najeriya
Jun 11, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim da Sulaiman Hassan

Send us a Text Message.

Gurbacewar iska na ci gaba da jan hankalin masu ruwa da tsaki a duniya.

Hukumomi sun ce ‘yan Najeriya na amfani da wasu abubuwa da ke bayar da gudummuwa wajen gurbacewar iskar da muke shaka da barazana ga lafiyar dan adam.

Shin ya girmar matsalar take a Najeriya? Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan wannan batu.