Hadarin Da Ke Tattare Da Cin Naman Layya Fiye Da Kima

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Hadarin Da Ke Tattare Da Cin Naman Layya Fiye Da Kima
Jun 17, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Sulaiman Hassan

Send us Fan Mail

Wuce gona da iri wajen cin nama ka iya rikita cikin mutum ya yi ta zarya a banÉ—aki

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna da masana kan abin da ya kamata ku yi domin kauce wa gurbacewar ciki saboda cin nama