Send us a text
A kullum farashin kayan abinci kara tashi yake yi a Najeriya.Masu sharhi kuma suna ta kokarin bayar da shawarwari a kan hanyoyin fita daga wannan yanayi.Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan wadannan hanyoyi da tasirin da za su iya yi.