Yadda Za Ku Fahimci Shari’ar Masarautun Kano Dalla-Dalla

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Za Ku Fahimci Shari’ar Masarautun Kano Dalla-Dalla
Jun 21, 2024
Muslim Muhammad Yusuf

Send us a text

Masu bibiyar tirka-tirkar masarautun Kano na ci gaba da shiga ruɗani bayan hukuncin Babbar Kotun Tarayya.

Ko wane bangare na murnar shi ne yake da nasara, lamarin da ya sa mutane tambayar shin wane ne Sarki?

Don fahimtar inda wannan hukuncin ya dosa, ku biyo mu cikin shirin Najeriya a Yau.