Abin Da Ke Sa Mutum Ya Fara Tunanin Kashe Kansa

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Abin Da Ke Sa Mutum Ya Fara Tunanin Kashe Kansa
Jul 01, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Send us a text

A ‘yan kwanakin nan ana samun rahotannin yadda mutane suke kashe kansu.

Wasu dai suna alakanta hakan ne da tsananin damuwa ko matsin rayuwa.

Shirin Najeriya a Yau zai yi duba na tsanaki don tantance yadda lamarin yake.