Dalilin Takaddama Kan Rushe Hukumomin Raya Biranen Kaduna

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Dalilin Takaddama Kan Rushe Hukumomin Raya Biranen Kaduna
Jul 26, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Suleiman Hassan Jos

Send us a text

Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta soke dokar da ta kirkiri hukumomin raya wasu biranen jihar uku.

Wannan mataki dai ya haifar da zazzafar muhawarar a kan nasabarsa da nuna yatsa da ake yi a tsakanin gwamnati mai ci da wadda ta gada.

Shirin Najeriya a Yau zai binciki dalilin daukar wannan mataki da yadda zai shafi ci gaban kananan hukumomin da abin ya shafa.