A Ina Shinkafar Gwmanatin Tarayya Ta 40,000 Ta Maƙale?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
A Ina Shinkafar Gwmanatin Tarayya Ta 40,000 Ta Maƙale?
Aug 01, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Suleiman Hassan Jos

Send us Fan Mail

Mutane na ta tambaya inda shinkafar nan da gwamnatin tarayya ta ce a siyar ga yan kasa kan Naira 40,000 take.

Shin ya ake ciki game da shinkafar yayin da wasu gwamnonin jihohi ke cewa har yanzu ba a basu wannan shinkafar mai tallafin ba.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan wannan batu.