Kuskuren Da Gwamnati Ta Yi Har Aka Fara Zanga-Zanga

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Kuskuren Da Gwamnati Ta Yi Har Aka Fara Zanga-Zanga
Aug 02, 2024
Muslim Muhammad Yusuf

Send us a text

Yadda zanga-zangar tsadar rayuwa ke gudana a Najeriya na cigaba da daukan hankali al'umma.

Ana ganin wasu lamuran ba su tafi daidai ba saboda matakan da aka yi ta dauka ba su yi tasiri ba.

Shirin Najeriya a Yau ya yi sharhi ne kan abin da gwamnati ta yi sakaci da shi har mutane suka kai ga yi ma ta zanga-zanga.