Wasu jihohi an sanya dokar hana fita yayin da ake ci gaba da zanga-zanga a Najeriya.
Masu sana’o’i na ci gaba da korafin yadda hakan ke durkusar da sana’o’insu.
Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari akan tasirin zanga-zanga ga sana’o’i da tattalin arziki.