A duk lokacin da wani maudu’i ke tashe a soshiyal midiya a kan samu wasu fitattaun mutane a shafukan da ke tsokaci a kai
Irin wadannan mutane su ake kira influencers a turance, kuma suna tsokaci kan batutuwan da mutane tattauna wa.
Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda fitattun masu amfani da shafukan sada zumunta ke tasiri ga rayuwar al’umma.