Wane Sauyi Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa Ta Kawo?
Najeriya a Yau
Najeriya a Yau
Wane Sauyi Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa Ta Kawo?
Aug 12, 2024
Muslim Muhammad Yusuf

Send us a text

Kwana 10 masu zanga-zanga tsadar rayuwa suka ware a fadin Najeriya.

Sai dai a wasu wuraren ba ta wuce tsawon kwanaki biyu zuwa uku ba

Shirin Najeriya a Yau zai yi fashin baki kan abin da zanga-zangar ta haifar a Najeriya.