Mece Ce Cutar Kyandar Biri Kuma Me Ke Jawo Ta?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Mece Ce Cutar Kyandar Biri Kuma Me Ke Jawo Ta?
Aug 19, 2024
Muslim Muhammad Yusuf

Send us a text

An samu ɓarkewar cutar ƙyandar biri a ƙasashen Afrika, wadda majalisar Ɗinkin Duniya ke ganin cutar za ta iya tsallake Nahiyar. 

Hukumar yaki da cutuka ta Najeriya ta ce ta samu akalla mutane 39 da suka harbu da cutar daga farkon shekarar nan zuwa yanzu, inda WHO ta ayyana dokar ta baci kan wannan cuta.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan abubuwan da suka kamata ku sani game da cutar kyandar birin.