Send us a text
A 'yan kwanakin nan da wuya a ci karo da kanana takardun Naira.Wasu na ta'allaka hakan da rashin abubuwan da za a iya siya a wannan kudade.Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan bacewar kanana takardun Nairar da yadda haka ke shafar kasuwanci.