Masana na ganin kaso mafi tsoka na ‘yan Najeriya suna bada gudummuwa wajen cin hanci da rashawa.
Ta fuskar addinai ma akwai yadda ake kallon matsayin cin hanci.
Shirin Najeriya a Yau zai maida hankali kan irin kallon da al’umma ke yi wa cin hanci da kuma yadda suke bada gudummuwa a kai.