Me Zai Faru Idan Aka Kara Kudin Mai A Najeriya?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Me Zai Faru Idan Aka Kara Kudin Mai A Najeriya?
Sep 03, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Send us a text

A dai-dai lokacin da ‘yan Najeriya ke ci gaba da kukan tsadar kayayyaki sakamakon irin manufofin gwamnati, musamman ma cire tallafin man Fetur, kwatsam sai ga wani rahoto ya fito daga kamfanin mai na kasa wato NNPCL dake nuni da yiyuwar karin farashin man fetur din.

Shirin Najeriya a Yau, ya kalli yadda wannan batu zai yi tasiri ga rayuwar ’yan Najeriya.