Hanyoyin Magance Kuncin ‘Yan Najeriya Cikin Gaggawa
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Hanyoyin Magance Kuncin ‘Yan Najeriya Cikin Gaggawa
Sep 05, 2024
Muslim Muhammad Yusuf

Send us a text

Ana ci gaba da samun koke-koke game da yadda ‘yan kasa ke ji a jikinsu.

Masana dai na ganin akwai matakan da in har gwamnati ta dauke su za a iya  kawar da matsin tattalin arzikin da ta yi wa talaka dabaibayi.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan matakan gaggawa da suka kamata gwamnati ta dauka domin kaiwa share hawayen ‘yan kasa.