Mece Ce Illar Zub-Da Kimar Najeriya A Kasashen Ketare?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Mece Ce Illar Zub-Da Kimar Najeriya A Kasashen Ketare?
Sep 06, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Suleiman Hassan Jos

Send us Fan Mail

Sau da dama, ana yawan batun yadda 'yan Najeriya ke bata wa kasar suna sakamakon ayyukan assha da suke aikata wa a kasashen ketare

Wasu na alakanta wannan lamari da yadda ake ganin 'yan wasu kasar na yiwa 'yan Najeriyar gani-gani a kasashen nasu.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan ne, kan wannan batu.