'Karin Farashin Mai Ya Fara Tilasta 'Yan Najeriya Ajiye Aiki'

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
'Karin Farashin Mai Ya Fara Tilasta 'Yan Najeriya Ajiye Aiki'
Sep 09, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Suleiman Hassan Jos

Send us a text

Karin farashin man fetur da NNPCL ya yi a baya-bayan nan, na kara jefa 'yan Najeriya cikin kunci da rashin tabbas a rayuwar yau da Kullum.

Tsadar kayayyaki musamman na abinci da sufuri, ya fara tilasatawa wasu Ma'aikata ajiye aiyyukan su

Shirin Najeriya a Yau ya zai yi dubi kan illar yanayin ga wadanda abin ya shafa, da ma tattalin arzikin kasa.