Yadda Mazauna Maiduguri Za Su Kubuta Daga Illolin Ambaliya

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Mazauna Maiduguri Za Su Kubuta Daga Illolin Ambaliya
Sep 13, 2024
Suleimab Hassan Jos

Send us a text

Bayan mummunar ambaliyar ruwar da ta mamaye kusan kashi 70 cikin 100 na Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, masana na bayyana fargaba game da yiwuwar barkewar cututtuka da kuma ta'azzarar manyan larurori ga masu dauke da su.  

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan yadda al'ummar birnin na Maiduguri za su kare kansu  kuma su tsira da lafiyarsu.