‘Mun Yi Zaton Samun Sauki Da Zuwan Matatar Dangote’

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
‘Mun Yi Zaton Samun Sauki Da Zuwan Matatar Dangote’
Sep 17, 2024
Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim

Send us Fan Mail

‘Yan Najeriya sun yu ta sa ran zuwan matatar Dangote zai samar da saukin wahalhalun man fetur.

Sai dai tun ba a je ko ina ba ana ta samun musayar kalamai tsakanin kamfanin NNPCL da Dangote kan batun.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda farshin man fetur ke ci gaba da karuwa duk da zuwan matatar Dangote