Send us a text
Me kalmar inkonklusib (inconclusive) a doka?Wace dokar zaben ce ta bada dama a ayyana zabe a matsayin inkonklusib (inconclusive)?Shirin Najeriya A Yau na kunshe da bayani mai gamsarwa daga bakin masani. Ayi sauraro lafiya.