Send us a text
Shirin Najeriya A Yau ya binciko yadda Shekau yayi kuruciyarshi daga bakin mahaifiyarshi da dagacin garinsu.A karshen shirin munyi hira da masanin halayyar dan Adam domin sanin ko kuruciyar mutum nada tasiri akan yadda zai rayu. Ayi sauraro lafiya