Send us a text
An tabbatar da mutuwar mutane 13 a ramukan tonon zinare a kauyen Kwandago da ya ke Jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar.
Wani mai tonon zinaren da ya tsallake rijiya da baya, ya nuna akwai gangancin masu tonon zinaren.
A yi sauraro lafiya.