A karon farko ta'addanci ya ci Janar din soja a Najeriya

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
A karon farko ta'addanci ya ci Janar din soja a Najeriya
Nov 15, 2021

Send us a text

Tunda aka fara yaki da ta’addanci a Najeriya a 2009 ba a taba rasa wani soja mai mukamin Janar ba a bakin daga.

Sai ga shi a karon farko a 2021 ’yan ta’adda sun hallaka Birgediya-Janar Dzarma Zirkusu da dakarunsa.

Ga bayanin yadda abun ya faru, musabbabin faruwar hakan da kuma abin da ya kamata a gyara.

A yi sauraro lafiya.