Yadda cutar suga ta hana ni shiga aikin soja —Matashi

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda cutar suga ta hana ni shiga aikin soja —Matashi
Nov 16, 2021
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Mutane da yawa sun dauka sai tsofi ciwon suga ke kamawa, amma da muka bincika ba a nan gizo ke saka ba. 
wadansu gadar ta suke yi, wasu kuma tun kafin su kai shekara 30 suke kamuwa da ita. 
saurari cikakken shirin domin jin me ke jawo wannan cutar, alamunta sannan shin ana warkewa ko a'a?