Wasu masana tattalin arziki a kasar nan sunyi hasashen cewa fitar da matasa masu sha'awar zuwa kasashe masu karfin tattalin arziki aiki a hukumance zai taimaki tattalin arzikin Najeriya, wasu kuma na ganin bazai taimaki kasar ba, hasalima rashin ci gaban kasar ya ta'allaka ne akan halin 'yan kasar.
Wannene gaskiya?