Yadda uba ya yi wa 'yarshi fyade har ta yi ciki

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda uba ya yi wa 'yarshi fyade har ta yi ciki
Nov 22, 2021
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us Fan Mail

kunnuwan 'yan Najeriya sun jima sunajin kalmar fyade, amma labarin mahaifi yayiwa 'yarshi fyade har ta samu ciki na iya zama sabon labari ga masu sauraro.

A karshen satin da ya gabata Amnesty International sun ruwaito cewa a shekarar data gabata a kullum ana yiwa mata 374 fyade a Najeriya. 

shirin namu na yau na tafe da labarinh 1 daga cikin wadanda akayiwa fyaden, kuma ya bankado me ke sa shara'ar fyade tafiyar hawainiya.