Yadda "Ake Karo da Gawarwaki" a Jalingon Jihar Taraba

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda "Ake Karo da Gawarwaki" a Jalingon Jihar Taraba
Nov 25, 2021
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Rikice-rikicen kabilanci da na makiyaya da manoma ya dade yana addabar Jihar Taraba, sai kuma gashi ba a gama shawo kan wadancan tsoffin matsalolin ba, wani sabon salon rashin kwanciyar hankalin  ya sake kunno kai, dan kuwa 'yan Jihar na zargin hukumomin tsaro da yin burus da batun rayukansu da dukiyoyinsu.

Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau ya mayarda da hanakali akai