Dalilan Kara Kudin Motar Haya Lokacin Bukukuwa A Najeriya

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Dalilan Kara Kudin Motar Haya Lokacin Bukukuwa A Najeriya
Nov 30, 2021
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

A duk lokacin da wani biki da zai shafi wasu rukunin al’umma ya taho a Najeriya, wahalarsa ba ta tsayawa a kan masu bikin kadai, hatta ’yan ba ruwanmu sai ta ritsa da su.

A irin wadannan lokuta ’yan Najeriya kan dandana kudarsu wurin biyan motar haya. Amma me ya sa ake haka kuma wa ke da hannu a ciki?